Nahiyar Afirka ita ce nahiya ta biyu a faɗin ƙasa da kuma yawan jama'a a duniya. Nahiyar da ke ɗaya daga cikin nahiyoyi bakwai na duniya tana da ƙasashe kimanin hamsin da hudu kuma akwai ruwayoyi da dama da ke nuna yadda nahiyar Afirka ta samo asalin sunanta na Afirka ɗin, to amma dai ruwaya mafi inganci da kuma karɓuwa a tarihi itace, wadda ke cewar, sunan Afirka ya samo asali ne daga kalmar Misirawa ta "Afru-ika" wadda ke nufin "Ƙasar Haihuwa". Idan mutum ya kira kansa ɗan Afirka ko Ba'afirke, hakan na nuni da yadda mutum yake danganta sunansa da nahiyar Afirka a matsayin mahaifarsa. Kamar dai yadda bisa al'ada, idan mutum ya fito daga Amurika, sai a kira shi Ba'amurke, ko kuma idan daga Turai mutum ya fito sai a kira shi Bature. Hakama wanda ya fito daga ƙasashen Larabawa sai a kira shi Balarabe da dai sauransu.

Afirka
Africa satellite orthographic.jpg
General information
Gu mafi tsayi Mount Kibo (en) Fassara
Yawan fili 30,271,000 km²
Labarin ƙasa
Africa (orthographic projection).svg
Geographic coordinate system (en) Fassara 21°05′38″N 7°11′17″E / 21.09375°N 7.1881°E / 21.09375; 7.1881
Bangare na Ostfeste (en) Fassara
Duniya
Afro-Eurasia (en) Fassara
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Northern Hemisphere (en) Fassara
Southern Hemisphere (en) Fassara
Afirka
taswirar siyasar Afirka
yara ƴan Afrika suna murmusawa
Taswirar dake nuna yawan yarukan Afirka
sojojin Afirka ƴan ƙasar Ghana
Najeriya uwar Afirka, taswirar Nijeriya da larabci
Taswirar Afirka a shekarar 1890

Zauren taron Ƙungiyar Tarayyar Afirka da ke birnin Addis Ababa na ƙasar Habasha, abun da ya kamata masu karatu su fahimta shi ne, duk da an ce sunan Afirka ya samo asali ne daga harshen mutanen Misra, to ba ana nufin harshen Larabci tsantsa ba. Domin dukkanin ƙasashen da ke magana da harshen Larabci kowannen su yana da irin nasa karin harshen, amma tsantsar Larabci na nahawu wanda aka fi sani da 'FUSHA', Larabci ne da harshen alƙur'ani ya zo da shi.

Babu shakka haka batun yake, kuma dalilin da ya sa ma sunan Afirka ɗin ya samu daga harshen Misiranci shi ne, kasancewar shi harshen Misirancin da dadadden harshene kuma yana da tasiri sosai akan harsuna na asali kamar su harshen Girka da na Latin, kodadai dukkaninsu ana kiran su da suna harsuna 'yan asalin indiya da Turai, wato 'Indo-European languages', a Turance kenan. Kuma ita kanta kalmar ta 'Indo' ta samu ne daga kalmar Indiya, kuma ita kalmar Indiya ta samu ne daga wajen Larabawa lokacin da suka mamaye yankin na Indiya ɗin. Bayan da suka gano cewa Wani mutum da ake kira Kush ɗan Ham, yana da 'ya'ya biyu masu suna "Hind," da "Sind." To shi Hind ɗan Kush sai ya kafa daula a Indiya, shi kuma 'Sind' ɗan Kush sai ya kafa daula a yankin Larabawa. To daga nan ne Larabawa suke kiran al'ummar Indiya da suna 'Hindu'.

Tarihi dai ya nunar da cewa, tasirin da harshen Misarawa yake da shi a duniyar Larabawa da ma wasu yankuna na Afirka ya samu ne sabo da yawan fina-finai da wasannin kwaikwayo da kuma waƙe-waƙen mutanen misra da suka cika yankin. Sannan kuma kamar yadda Misirawa suke kiran mutanen da suka fito daga yankin Afirka da "Afru-ika" Su kuma mutanen Latin suna kiran afirkawan ne da nasu harshen inda suke cewa da su "Africanus" Wadda ke nufin daga Afirka". To amma kuma an fara amfani da kalmar Afru-ika lokaci maitsawo kafin a fara amfani da ta Africanus. Domin kuwa tun shekaru 400 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihis-salam, har zuwa shekaru 400 bayan komawar sa ga Allah, Rumawa sun kasance ne a arewacin Afirka. Su kuwa Girkawa sun kasance ne a Misira daga wajejen shekaru 300 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihissalam, zuwa kimanin shekaru 200 bayan komawarsa ga Allah.

Abubuwa masu alaƙaGyara

Suman Kasa Tuta Baban birne Kudi Yaren kasa Iyaka (km²) Mutunci GDP per capita (PPP) Taswira
Aljeriya[1] (Jamhuriyar dimokuradiyya Aljeriya )   Aljir Dinar na Aljeriya (DZD) (DA) Larabci 2,381,740 33,333,216 $7,700 3 
Angola[2] (Jamhuriyar Angola)   Luanda Kwanza Portuguese 1,246,700 15,941,000 $2,813 40 
Benin[3] (Jamhuriyar Benin)   Cotonou , Porto Novo CFA franc(sefar yammacin afirka) Faransanci 112,622 8,439,000 $1,176 24 
Botswana[4] (Jamhuriyar Botswana)   Gaborone Pula Turanci, Setswana 581,726 1,639,833 $11,400 46 
Burkina Faso[5](Jamhuriyar Burkina faso)   Ouagadougou CFA franc( sefar yammacin afirka) Faransanci 274,000 13,228,000 $1,284 21 
Burundi[6] (Jamhuriyar Burundi)   Bujumbura CFA franc( sefar Burundi ) Kirundi, faransanci, Swahili 27,830 7,548,000 $739 38 
Kameru[7] (Jamhuriyar Kameru)   Yaounde CFA franc(sefar afirka ta tsakiya) Fransanci, Ingelishi 475,442 17,795,000 $2,421 26 
Kanary Islands (Spain)[8][n 1]   Santa Cruz de Tenerife and Las Palmas de Gran Canaria Euro Ispanianci 7,447 1,995,833 N/A 6 
Cape Verde[9] (Republic of Cape Verde)   Praia Cape Verdean escudo Portuguese 4,033 420,979 $6,418 14a 
Jamhuriyar afirka ta tsakiya[10] (Jamhuriyar Afirka ta tsakiya)   Bangui CFA franc ( sefar afirka ta tsakiya ) Sango, Faransanci 622,984 4,216,666 $1,198 27 
Keuta (Spain)[8][n 1] align=center bgcolor=#C8C8C8 Ceuta Euro ISpanianci 28 76,861 N/A 2a 
Cadi[11] (Jamhuriyar Cadi)   Injamena CFA franc (sefar afirka ta tsakiya ) Faransanci, Larabci 1,284,000 10,146,000 $1,519 11 
Komoros[12] (Taraiyar Komoros)   Moroni Comorian franc larabci, Faransanci 2,235 798,000 $1,660 43a 
Côte d'Ivoire[13] (Jamhuriyar Côte d'Ivoire)   Yamoussoukro
Abidjan
CFA franc ( sefar yammaci Afirka Faransanci 322,460 17,654,843 $1,600 20 
Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango[14][n 2] (Jamhuriyar dimokuradiyya Kongo)   Kinshasa Congolese franc Faransanci 2,344,858 63,655,000 $774 34 
Jibuti[15] (Jamhuriyar Jibuti)   Jibuti Franc sefar Jibute Larabci, Fransanci 23,200 496,374 $2,070 29 
Misra[16][n 3] (Jamhuriyar Misra)   Kairo dalan MIsra larabci 1,001,449 80,335,036 $4,836 5 
Equatorial Gine[17] (Jamhuriyar Equatorial Gine)   Malabo CFA franc sefar Afirka ta tsakiya Spanianci, Faransanci, Portuguese 28,051 504,000 $50,200 31 
Eritrea[18] (State of Eritrea)   Asmara Nakfa None at national level 117,600 4,401,000 $1,000 13 
Ethiopia[19] (Federal Democratic Jamhuriyar Ethiopia)   Addis Ababa Birr Amhari 1,104,300 75,067,000 $823 28 
Gabon[20] (Jamhuriyar Gabon)   Libreville Central African CFA franc Fransanci 267,668 1,384,000 $7,055 32 
Gambiya[21] (Jamhuriyar Gambiya)   Banjul Dalasi Ingelishi 10,380 1,517,000 $2002 15 
Ghana[22] (Jamhuriyar Ghana)   Accra cedi na Ghana Ingelishi 238,534 23,000,000 $2,700 22 
Gine[23] (Jamhuriyar Gine)   Conakry franc na Gine ( sefa) Faransanci 245,857 9,402,000 $2,035 17  
Gine-Bissau[24] (Jamhuriyar Gine-Bissau)   Bissau CFA franc ( sefar yammaci Afirka Portuguese 36,125 1,586,000 $736 16 
Kenya[25] (Jamhuriyar Kenya)   Nairobi shilling na Kenya Swahili, Ingelishi 580,367 34,707,817 $1,445 36 
Lesotho[26] (Kingdom of Lesotho)   Maseru Loti Southern Sotho, Ingelishi 30,355 1,795,000 $2,113 49 
Liberiya[27] (Jamhuriyar Liberia)   Monrovia dollar na liberiya INgelishi 111,369 3,283,000 $1,003 19 
Libya[28] ( Jamahiriyar Libya)   Tripoli dinar in Libya Larabci 1,759,540 6,036,914 $12,700 4 
Madagaskar[29] (Jamhuriyar Madagaskar)   Antananarivo Malagasy ariary Malagasy, Faransanci , Ingelishi 587,041 18,606,000 $905 44  
Madeira (Portugal)[n 4]   Funchal Euro Portuguese 828 245,806 N/A 1 
Malawi[30] (Jamhuriyar Malawi)   Lilongwe kwacha in malawi Ingelishi, Chichewa 118,484 12,884,000 $596 42 
Mali[31] (Jamhuriyar Mali)   Bamako CFA franc ( sefar yammaci Afirka) Faransanci 1,240,192 13,518,000 $1,154 9  
Muritaniya[32] (Jamhuriyar Muritaniya)   Nouakchott ouguiya Muritaniya Larabci 1,030,700 3,069,000 $2,402 8 
Mauritius[33] (Jamhuriyar Mauritius)   Port Louis Mauritian rupee Ingelishi 2,040 1,219,220 $13,703 44a 
Mayotte[34] (France)[n 5]   Mamoudzou Euro yaren Faransanci|Faransanci 374 186,452 2,600 43b 
Melilla (Spain)[n 1](Autonomous City of Melilla)   N/A Euro Spanianci 20 72,000 N/A 2b 
Morocco[35] (masarawtar Morocco)   Rabat Moroccan dirham Larabci 446,550 33,757,175 $4,600 2 
Mozambique[36] (Jamhuriyar Mozambique)   Maputo metical Mozambique Portuguese 801,590 20,366,795 $1,389 43 
Namibiya[37] (Jamhuriyar Namibia)   Windhoek dollar na Namibiya Ingelishi 825,418 2,031,000 $7,478 45 
Nijar[38] ( Jamhuriyar Nijar)   Yame West African CFA franc Faransanci, Hausa 1,267,000 13,957,000 $872 10 
Najeriya[39] (taraiyar Jamhuriyar Nijeriya)   Abuja Naira Turanci , Hausa , Yarbanci , Igbo 923,768 185,530,000 $1,188 25 
Kwango[40][n 6] (Jamhuriyar Kwango) File:Flag of the Jamhuriyar Kongo.svg Brazzaville Central African CFA franc Faransanci 342,000 3,999,000 $1,369 33 
Réunion (France)[n 5]   Saint-Denis Euro Faransanci 2,512 793,000 N/A 44b  
Rwanda[41] (Jamhuriyar Rwanda)   Kigali franc na Rwanda Kinyarwanda, Faransanci, Ingelishi 26,798 7,600,000 $1,300 37 
Saint Helena[42]   Jamestown pound na Saint Helena Ingelishi 3,926 4,250 N/A 40b 
São Tomé and Príncipe[43] (Democratic Republic of São Tomé and Príncipe)   São Tomé São Tomé and Príncipe Dobra Portuguese 964 157,000 $1,266 31a 
Senegal[44] (Jamhuriyar Senegal)   Dakar West African CFA franc Faransanci 196,723 11,658,000 $1,759 14  
Seychelles[45] (Jamhuriyar Seychelles)   Victoria Seychellois rupee Ingelishi, Faransanci, Seychellois Creole 451 80,654 $11,818 39a  
Sierra Leone[46] (Republic of Sierra Leone)   Freetown Leone Ingelishi 71,740 6,144,562 $903 18 
Somaliya[47] (Jamhuriyar Somali)   Mogadishu shilling na Somali Somali 637,661 17,700,000 $6,241 30 
Afirka ta kudu[48] (Jamhuriyar Afirka ta kudu)   Pretoria (executive)
Bloemfontein (judicial)
Cape Town (legislative)
South African rand Afrikaans, Ingelishi, Southern Ndebele, Northern Sotho, [yaren [Sotho|Sotho]], Swati, Tsonga, Tswana, Venda, Xhosa, Zulu 1,221,037 47,432,000 $12,161 48 
Sudan[49] (Jamhuriyar Sudan)   Khartoum pound na Sudan Larabci, Ingelishi 2,505,813 36,992,490 $2,522 12 
Swaziland[50] (masarautar Swaziland)   Lobamba (royal and legislative)
Mbabane (administrative)
Lilangeni Ingelishi, Swati 17,364 1,032,000 $5,245 50 
Tanzania[51] (Taraiyar jamhuriyar Tanzania)   Dar es Salaam (traditional capital)
Dodoma (legislative)
Tanzanian shilling Swahili, Ingelishi 945,087 37,849,133 $723 39 
Togo[52] (Togolese Republic)   Lomé CFA franc(sefar yammacin Afirka Faransanci 56,785 6,100,000 $1,700 23 
Tunisiya[53] (Jamhuriyar Tunisia)   Tunis dinar na Tunisia Larabci 163,610 10,102,000 $8,800 3 
Uganda[54] ( Jamhuriyar Uganda)   Kampala shilling Ugandan Ingelishi, Swahili 236,040 27,616,000 $1,700 35 
Western Sahara (Sahrawi Arab Democratic Republic)[n 7]   El Aaiún (Moroccan), Bir Lehlou (temporary)[n 8] Moroccan dirham N/A.[n 9] 267,405 266,000 N/A 7 
Zambia[55] (Jamhuriyar Zambia)   Lusaka kwacha na Zambia Ingelishi 752,614 11,668,000 $931 41 
Zimbabwe[56] (Jamhuriyar Zimbabwe)   Harare dollar na Zimbabwe Shona, Ndebele, Ingelishi 390,757 13,010,000 $2,607 47 

ManazartaGyara

 1. "The World Factbook: Aljir". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 2. "The World Factbook: Angola". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 3. "The World Factbook: Benin". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 4. "The World Factbook: Botswana". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 5. "The World Factbook: Burkina Faso". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 6. "The World Factbook: Burundi". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 7. "The World Factbook: Cameroon". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 8. 8.0 8.1 "The World Factbook: Spain". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-16. Retrieved 2008-05-16. Check date values in: |date= (help)
 9. "The World Factbook: Cape Verde". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 10. "The World Factbook: Central African Republic". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 11. "The World Factbook: Chad". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 12. "The World Factbook: Komoros". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 13. "The World Factbook: Cote d'Ivoire". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 14. "The World Factbook: Kongo, dimokuradiyya". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 15. "The World Factbook: Djibouti". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 16. "The World Factbook: Egypt". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 17. "The World Factbook: Equatorial Guinea". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 18. "The World Factbook: Eritrea". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 19. "The World Factbook: Ethiopia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 20. "The World Factbook: Gabon". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 21. "The World Factbook: Gambia, The". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 22. "The World Factbook: Ghana". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 23. "The World Factbook: Guinea". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 24. "The World Factbook: Guinea-Bissau". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 25. "The World Factbook: Kenya". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 26. "The World Factbook: Lesotho". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 27. "The World Factbook: Liberia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 28. "The World Factbook: Libya". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 29. "The World Factbook: Madagascar". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 30. "The World Factbook: Mali". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 31. "The World Factbook: Mali". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 32. "The World Factbook: Mauritania". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 33. "The World Factbook: Mauritius". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 34. "The World Factbook: Mayotte". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 35. "The World Factbook: Morocco". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 36. "The World Factbook: Mozambique". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 37. "The World Factbook: Namibia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 38. "The World Factbook: Nijar". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 39. "The World Factbook: Nigeria". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 40. "The World Factbook: congo, Republic of the". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 41. "The World Factbook: Rwanda". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 42. "The World Factbook: Saint Helena". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 43. "The World Factbook: Sao Tome and Principe". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 44. "The World Factbook: Senegal". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 45. "The World Factbook: Seychelles". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 46. "The World Factbook: Sierra Leone". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 47. "The World Factbook: Somalia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 48. "The World Factbook: South Africa". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 49. "The World Factbook: Sudan". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 50. "The World Factbook: Swaziland". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 51. "The World Factbook: Tanzania". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 52. "The World Factbook: Togo". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 53. "The World Factbook: Tunisia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 54. "The World Factbook: Uganda". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 55. "The World Factbook: Zambia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 56. "The World Factbook: Zimbabwe". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12.
 1. 1.0 1.1 1.2 Autonomous community of Spain
 2. Also known as Congo-Kinshasa and formerly as Zaire.
 3. Some territory could be argued to be a part of Asia or Africa.
 4. Autonomous Region of Portugal.
 5. 5.0 5.1 Overseas departments and territories of France.
 6. Also known as Congo-Brazzaville.
 7. Not fully internationally recognised. Also known as Western Sahara.
 8. Currenlty under Moroccan administration. Bir Lehlou is the temporary capital and Tindouf Camps is the de facto one
 9. Larabci and Spanish recognised regional languages.

Wikimedia Commons on Afirka