Porto-Novo (lafazi: /portonovo/) birni ne, da ke a ƙasar Benin. Shi ne babban birnin siyasar ƙasar Benin (babban birnin tattalin arzikin Benin Cotonou ne). Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2013, akwai jimilar mutane 264,320 . An gina Porto-Novo a karni na sha bakwai bayan haihuwar Annabi Issa.

Porto-Novo


Wuri
Map
 6°29′00″N 2°37′00″E / 6.4833°N 2.6167°E / 6.4833; 2.6167
Ƴantacciyar ƙasaBenin
Department of Benin (en) FassaraOuémé Department (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 264,320 (2013)
• Yawan mutane 5,083.08 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 52 km²
Altitude (en) Fassara 38 m
Bayanan tarihi
Mabiyi Q412092 Fassara
Wasu abun

Yanar gizo villedeportonovo.com
Porto-Novo.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe