Tripoli babban birnin kasar Libya ne. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, jimilar mutane 1,158,000. An gina birnin Tripoli a karni na bakwai kafin haifuwan annabi Issa.

Globe icon.svgTripoli
طرابلس (ar)
Coats of arms of Municipality of Central Tripoli.png
Marcus Aurelius Arch Tripoli Libya.jpg

Wuri
 32°52′31″N 13°11′15″E / 32.87519°N 13.18746°E / 32.87519; 13.18746
Ƴantacciyar ƙasaLibya
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,126,000 (2014)
• Yawan mutane 2,815 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Libya
Yawan fili 400,000,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Mediterranean Sea (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 81 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Phoenicia (en) Fassara
Ƙirƙira 7 century "BCE"
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 21
Wasu abun

Yanar gizo tripoli.info
Tripoli.