Gabon (lafazi: /gabon/) ko Jamhuriyar Gabon (da Faransanci: République gabonaise), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gabon tana da yawan fili kimani kilomita arabba'i 267,667. Gabon tana da yawan jama'a 1,979,786, bisa ga jimillar na 2016. Gabon tana da iyaka da Kameru, da Gini Ikwatoriya da kuma Jamhuriyar Kwango. Babban birnin Gabon, Libreville ne.

Globe icon.svgGabon
République gabonaise (fr)
Flag of Gabon (en) Coat of arms of Gabon (en)
Flag of Gabon (en) Fassara Coat of arms of Gabon (en) Fassara
Flag of Gabon.svg

Take La Concorde (en) Fassara

Kirari «Union, Travail, Justice»
«Union, Work, Justice»
«Единство, труд и справедливост»
«Undeb, Gwaith, Cyfiawnder»
Suna saboda pea coat (en) Fassara
Wuri
Gabon (orthographic projection).svg Map
 1°S 12°E / 1°S 12°E / -1; 12

Babban birni Libreville
Yawan mutane
Faɗi 2,025,137 (2017)
• Yawan mutane 7.57 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afrika ta Tsakiya
Yawan fili 267,667 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Mont Bengoué (en) Fassara (1,070 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Q107783136 Fassara
Ƙirƙira 1960
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Parliament of Gabon (en) Fassara
• President of Gabon (en) Fassara Ali Bongo Ondimba (en) Fassara (16 Oktoba 2009)
• Prime Minister of Gabon (en) Fassara Rose Christiane Raponda (en) Fassara (16 ga Yuli, 2020)
Ikonomi
Kuɗi Central African CFA franc (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ga (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +241
Lambar taimakon gaggawa 1300 (en) Fassara, 1722 (en) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ƙasa GA
Wasu abun

Yanar gizo gouvernement.ga
Taswirar Gabon.
Tutar Gabon.

Shugaban kasar Gabon Ali Bongo Ondimba (lafazi: /ali bonego onedimeba/) ne ; firaminista Rose Christiane Ossouka Raponda (lafazi: /rose christiane ossouka raponda/) ne.

Gabon ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe