Madagaskar (lafazi: /madagasekar/) ko Jamhuriyar Madagaskar (da Faransanci: République de Madagascar; da Malagasy: Repoblikan'i Madagasikara), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Madagaskar tsibiri ne. Madagaskar tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 587,041. Madagaskar tana da yawan jama'a 24,894,551, bisa ga jimillar 2016. Babban birnin Madagaskar, Antananarivo ne.

Madagaskar
Republikan'i Madagaskar
République de Madagascar
Flag of Madagascar.svg Seal of Madagascar.svg
Administration
Government jamhuriya
Head of state Andry Rajoelina (en) Fassara
Capital Antananarivo
Official languages Malagasy (en) Fassara da Faransanci
Geography
MDG orthographic.svg da LocationMadagascar.svg
Area 587295 km²
Borders with no value, Komoros, Faransa, Mozambik da Seychelles
Demography
Population 25,570,895 imezdaɣ. (2017)
Density 43.54 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+03:00 (en) Fassara
Internet TLD .mg (en) Fassara
Calling code +261
Currency Malagasy ariary (en) Fassara
www.madagascar.gov.mg/
Taswirar Madagaskar a cikin Afirka.
Tutar Madagaskar.

Shugaban kasar Madagaskar Hery Rajaonarimampianina (lafazi: /heri rajonarimamepiyan/) ne daga shekarar 2014; firaminista Olivier Solonandrasana ne daga shekarar 2016.

Madagaskar ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe