Muritaniya
Muritaniya ko Mauritaniya ko Jamhuriyar Musuluncin Muritaniya (da Larabci: الجمهورية الإسلامية الموريتانية; da Faransanci: République Islamique de Mauritanie), ƙasa ce, da ke a Yammar Afirka, a Afirka ta Yamma. Muritaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 1 030 700. Muritaniya tana da yawan jama'a 4 005 475, bisa ga jimillar a shekarar 2020. Moritaniya ta na eyaka da Atlantic ocean da ga yamma, Aljeriya, da ga Arewa maso yamma, Mali da ga Arewa maso gabas, da koma gabas da koma kudu maso gabas, sai koma Senegal da ga kudu maso yamma.
Muritaniya | |||||
---|---|---|---|---|---|
الجمهورية الإسلامية الموريتانية (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | National anthem of Mauritania (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«شرف إخاء عدل» «Honor, Fraternity, Justice» «Чест, братство, справедливост» «Honra, Fraternidade, Xustiza» «Anrhydedd, Brawdoliaeth, Cyfiawnder» | ||||
Suna saboda | Moors da Mauretania (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Nouakchott | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,614,974 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 4.48 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma da Arewacin Afirka | ||||
Yawan fili | 1,030,700 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Kediet ej Jill (en) (915 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Sebkha de Ndrhamcha (en) (−5 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | French West Africa (en) | ||||
Ƙirƙira | 28 Nuwamba, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Mauritania (en) | ||||
Gangar majalisa | Mauritanian Parliament (en) | ||||
• President of Mauritania (en) | Mohamed Ould Ghazouani (en) (1 ga Augusta, 2019) | ||||
• Prime Minister of Mauritania (en) | Mohamed Ould Bilal (en) (6 ga Augusta, 2020) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 9,996,240,419 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Mauritaniya ouguiya | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .mr (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +222 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 101 (en) , 117 (en) da 118 (en) | ||||
Lambar ƙasa | MR |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Mauritiya itace kasa mafi girma A Africa. Yawanci mutanan Kasar wajan 4.4million suna rayuwan a tsananin zafin, a kudanci kasar, Babban birnin kasar koma mafi girma a shiene Nouakhoth, yana kusa da Atlantic ocean, mouritaniya ta samu yancin kanta da ga kasar faransa a shekara ta 1960
Mohamed Ould El-Ghazaouani shine shugaban kasar na muritaniya, Ismail Ould Bedde Ould Cheikh Sidiya firiminista. Muritaniya ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.
Hotuna
gyara sashe-
Chinguetti,1997
-
Adrar 1997
-
Titin Maata Moulana, Muritaniya
-
Teku na kasar
-
Wani Buzu na shirya raƙuminsa
-
[Jemal Oumar] Matasan Mauritaniya sun tarwatsa masu zanga-zangar da hayaki mai sa hawaye a ranar 25 ga Afrilu.
-
Hatimin ƙasar
-
Wasu matafiya na kokarin tura motar da ta makalar a cikin Sahara, Muritaniya
-
Tutar kasar
-
Uwa da 'yarta suna sayar da kayan aikin hannu a Adrar (Mauritania)
-
Tsohon garin Chinguetti, Muritaniya
-
Babban Massallaci da ke birnin Nouakchott, Muritaniya.
Manazarta
gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |