Antananarivo ko Tananarive birni ne, da ke a ƙasar Madagaskar . Shi ne babban birnin tattalin ƙasar Madagaskar. Antananarivo yana da yawan jama'a 1,613,375, bisa ga jimillar 2005. An gina birnin Antananarivo a farkon karni na sha bakwai.
Antananarivo
Tananarive (fr)
Wuri
Ƴantacciyar ƙasa Madagaskar Region of Madagascar (en) Analamanga (en) District of Madagascar (en) Antananarivo-Renivohitra District (en)
Babban birnin
Yawan mutane Faɗi
1,275,207 (2018) • Yawan mutane
14,490.99 mazaunan/km² Labarin ƙasa Yawan fili
88,000,000 m² Wuri a ina ko kusa da wace teku
Ikopa Altitude (en)
1,276 m Bayanan tarihi Ƙirƙira
1625 Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Antananarivo.
Escaliers à Antananarivo, Madagascar
Tana, Antananarivo
Jami'ar Antananarivo, Madagascar
Cinemas in Antananarivo, Madagascar
Wani titin birnin
Birnin
Babban birnin kasar Madagascar
Independence Avenue
Tutar birnin
Coat of Arms
Tafkin Anosy, Antananarivo
Filin jirgin Sama na kasa da kasa na Ivato, Antananarivo Madagascar
Mutum-mutumi na Ranavalona III.
Antananarivo