Togo ko Jamhuriyar Togo (da Faransanci: République togolaise), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Togo tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 56,785. Togo tana da yawan jama'a 7,552,318, bisa ga jimillar 2015. Togo tana da iyaka da Liberiya, da Gine, da Mali, da Burkina Faso kuma da Ghana. Babban Birnin Togo, Lomé ne.

Globe icon.svgTogo
Flag of Togo (en) Emblem of Togo (en)
Flag of Togo (en) Fassara Emblem of Togo (en) Fassara

Take Salut à toi, pays de nos aïeux (en) Fassara

Kirari «Travail, Liberté, Patrie»
«Work, Liberty, Homeland»
«Труд, свобода, Родина»
Wuri
Togo on the globe (Africa centered).svg
 8°15′00″N 1°11′00″E / 8.25°N 1.18333°E / 8.25; 1.18333

Babban birni Lomé
Yawan mutane
Faɗi 7,797,694 (2017)
• Yawan mutane 137.32 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Yamma
Yawan fili 56,785 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Mount Agou (en) Fassara (986 m)
Wuri mafi ƙasa Bight of Benin (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi French Togoland (en) Fassara
Ƙirƙira 27 ga Afirilu, 1960
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Togo (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• President of Togo (en) Fassara Faure Gnassingbé (4 Mayu 2005)
• Prime Minister of Togo (en) Fassara Victoire Dogbé Tomegah (en) Fassara (28 Satumba 2020)
Ikonomi
Kuɗi West African CFA franc (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .tg (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +228
Lambar taimakon gaggawa 118 (en) Fassara, 117 (en) Fassara, 171 (en) Fassara da 172 (en) Fassara
Lambar ƙasa TG
Wasu abun

Yanar gizo republicoftogo.com
Taswirar Togo.
Cikin kasar togo

Shugaban kasar Togo Faure Gnassingbé ne ; firaminista Komi Sélom Klassou ne.

Togo ta samu 'yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.[1][2][3]


TarihiGyara

 
wani bangare na kasar Togo a 1968

Kasar togo tana da tarihin gaske, ta kasance daya daga cikin kasashen da faransa suka raina.

 
ministan tsaron kasar Togo a shekara ta 2018

MulkiGyara

 
kudin kasar togo

ArzikiGyara

 
mutanen kasar Togo na wasa da mashin akan titi

WasanniGyara

 
jami'an tsaron kasar togo

Fannin tsaroGyara

KimiyaGyara

Al'aduGyara

AddinaiGyara

HotunaGyara

ManazartaGyara


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe