Allah
Monad.svg
religious concept
subclass ofdeity, creator deity Gyara
field of workcreation, management cybernetics Gyara
studied bytheology proper, philosophy of religion Gyara
worshipped bymonotheism Gyara
has effectcreation Gyara
has qualityomnipotence, eternity, infinity, omniscience, omnipresence Gyara
male form of labeldeulo, Gott, Gott, бог Gyara
described at URLhttps://www.newworldencyclopedia.org/entry/God, https://azbyka.ru/bog Gyara
facet ofmonotheism Gyara

Allah, Ubangiji, Mahalicci, Larabci: الله, turanci God, Allāh suna ne na Abin Bauta a addinin musulunci, da wasu addinai, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji a harshen Hausa. Allah shi ne ubangiji makadaici wanda yahalicci sammai da kassai, mutane da aljannu baki daya kuma shine wanda ikon komai ke gareshi.

Sunan Allah da Rubutun Larabci