Dar es Salaam
Babban birni a Tanzaniya
Dar es Salaam birni ne, da ke a yankin Dar es Salaam, a ƙasar Tanzaniya. Ita ce babban birnin ƙasar Tanzaniya kuma da babban birnin yankin Dar es Salaam. Dar es Salaam tana da yawan jama'a 4,364,541, bisa ga ƙidayar 2012. An gina birnin Dar es Salaam a shekara ta 1865.
Dar es Salaam | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Tanzaniya | ||||
Region of Tanzania (en) | Dar es Salaam Region (en) | ||||
Babban birnin |
Tanzaniya (–1996) Tanganyika Territory (en) Tanganyika (en) Dar es Salaam Region (en) German East Africa (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,715,000 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 3,384.78 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,393 km² | ||||
Altitude (en) | 12 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1862 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10000–19999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
|