Republic of Rwanda
Republika y'u Rwanda (Kinyarwanda)
Republique su Rwanda (French)
Jamhuri ya Rwanda(Swahili)
Jamhuriyar Rwanda (ha)
Flag of Rwanda.svg Coat of arms of Rwanda.svg
Location Rwanda AU Africa.svg
File:Rwanda - Location Map (2013) - rw - UNOCHA.svg
Taken Kasa:

"Ubumwe, Umurimo, Gukunda Igihugu" "Unity, Work, Patriotism"(Turanci)

Yaren Kasa Turanci,Swahili
Babban Birni Kigali
Shugaban Kasa Paul Kagame
Firayim minista Edouard Ngirente
Fadin Kasa 26,338 km2 (10,169 sq mi) (144th) 2
Manyan yaruka Turanci, Swahili, Faransanci, Kinyarwanda
Girman Ruwa % 5.3
Adadin Al'umma 11,262,564 (2015)
Yawan Mutane kidayar 2015

11,262,564 (76th) 197/ 2km

Shekarar 'Yanci

2 July 1962
Kudin Kasa RWF
Bambancin Lokaci +2 UTC
Yanar gizo .rw
Lambar wayar hannu ta Kasa-da-Kasa +250

Jamhuriyar Ruwanda ko Rwanda [lafazi: /ruwanda/] (da Kinyarwanda: Repubulika y'u Rwanda; da Faransanci: République du Rwanda; da Kiswahili: Jamhuri ya Rwanda; da Turanci: Republic of Rwanda) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Tutar Ruwanda.

Ruwanda tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 26,338. Ruwanda tana da yawan jama'a kimanin, 12.6,million [1] . Ruwanda tana da iyaka da Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Tanzaniya da Uganda. Babban birnin Ruwanda, shi ne Kigali.

Shugaban ƙasar Ruwanda Paul Kagame ne daga shekarar 2000. Firaministan ƙasar Édouard Ngirente ne daga shekarar 2017.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.