Yaounde

Babban birnin Ƙasar Kamaru

Yaounde ko Yaoundé birni ne, da ke a ƙasar Kameru. Shi ne babban birnin kasar Kameru. Yaounde tana da yawan jama'a 2,600,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Yaounde a ƙarshen karni na sha tara kafin haifuwan annabi Issa.

Yaounde
Yaoundé (fr)


Wuri
Map
 3°51′28″N 11°31′05″E / 3.8578°N 11.5181°E / 3.8578; 11.5181
Ƴantacciyar ƙasaKameru
Region of Cameroon (en) FassaraCentre (en) Fassara
Babban birnin
Kameru
Centre (en) Fassara
Kamerun (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 2,440,462 (2012)
• Yawan mutane 13,558.12 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 180 km²
Altitude (en) Fassara 764 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1888
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Yaounde.

Hotuna gyara sashe