Indiya
Indiya (kokuma India) tana ɗaya daga cikin ƙasashen da ke kudancin yankin nahiyar Asiya.
Indiya tana da girma sosai,tana kama da gara, kuma tana da sahel. Faɗin Kasan zai kai kimanin 700 mita sukwaya, Indiya tana da Iyaka da kasashe biyar, daga arewa maso yammaci akwai Pakistan, daga arewaci akwai Nepal da Bhutan, daga arewa maso gabas akwai Bangladesh da Myanmar, daga kudu maso yammaci 'yan kasashe a tsakiyar ruwa, daga kudu maso gabas akwai kasar Sri Lanka, da Indonesiya.
Indiya ita ce kasa ta biyu mai mafi yawan mutane a duniya, Mutanen ta sun kai adadin kusan 1,147,995,900 kuma ita ce ta bakwai a gircewaman kasa cikin duniya, kuma ita ce cibiyar kasuwanci a tarihince tana da addinai da yawa kamar su (Hindu, Budha, buza, shitano, sikhiya da Musulunci), ta kuma samu 'yancinta ne daga Birtaniya a shekara ta 1947.
Dabban Ƙasar | ![]() | |
---|---|---|
Tsuntsun Ƙasar | ![]() | |
Bishiyan Ƙasar | ![]() | |
Firen Ƙasar | ![]() | |
Dabban gadon Ƙasar | ![]() | |
Dabban ruwan Ƙasar | ![]() | |
![]() | ||
National heritage mammal | ![]() | |
National fruit | ||
National temple | ![]() | |
National river | ||
National mountain |
TarihiGyara
Masanin falsafa dan kasar Indiya Gautama Buddha ya kafa addinin Buddah a Indiya.
Tarihi ya nuna indiya tana da wasu kayayyaki tun na da can, dadin dadewa ya kara da nuna cewa an samo alamun mutunen farko a Indiya tun a bayan shekara ta 9,000. tun daga karni na biyar kafin haihuwar Annabi Isah sun yi masarautu da yawa kamar masarautar hawariya a arewacin kasar ita ce mafi muhimmanci sarakunanta na farko shi ne Ashoka yana bin addinin bosa a farkon shekara ta 180 kafin haihuwar Annabi Isah ikrikawa da bartiyawa suka mamaye Indiya a karni na goma sha uku sai masarautar kwace mulkin. Daga kudanci ma masarautu da yawa suna da rikici , masarautar tashiras tafi karfi kuma a zamaninsu ne kasar Indiya ta samu ingancin Ilimin zane-zane da sauransu.
A zamanin mafiya yawa Musulmai ne suka fara tunani a kan Indiya, a wannan lokaci suka masu daula a gefen kogin sinda suka ajiye dakarun su a Afghanistan sannan suka fada Delhi suka masu masarauta a can ita ce masarautar Musulunci ta farko a indiya, a shekara ta 1350 masarautar taglag ta mamaye rabin kasar, dake kudanci a karni na goma sha shida sarkin masarautar taglag ya hada al'adun addinin hindi da addinin Musulunci da haka ya iya ya hukunta kasar ta indiya.
Tun da turawa suka gane hanyar ruwa ta zuwa Indiya sukai ta shigowa musamman ma mutanen Faransa da na Portugal da na Birtaniya sun sha kama karfe da karfi kuwa yana son ya mamaye wannan kasa, wadda keda yawan arziki sun tason mamaye indiya dan saboda yawan yaki a junan su, amma turawa sun hada kawunan su don su sace arzikin kasar a shekara ta1857 'yan indiya suka yiwa turawa tawaye dukda haka turawa sun samu nasara a kan 'yan tawaye manguliya tun daga wannan lokaci Indiya tazama a hannun turawa musamman ma tajmahal, duk dahaka Mahatma Gandhi ya yi kungiya tana neman yancin kasa dahaka turawa suka yi alkawarin zasubasu yanci a 8 Agusta 1949 kuma a 26 January 1950 Indiya tazama Jamhuriya. B. R. Ambedkar ya rubuta kundin tsarin mulkin Indiya mai cin gashin kansa, kuma ya kafa tushen dimokuradiyya a Indiya.
saboda yawancin addinai da yawan kabiloli ta samu kanta a cikin yakin basasa a shekara ta 1975 zuwa 1977 lokacin hukunci Indira Gandhi ta hana fitar dare a wannan lokacin Indiya tazama kasa ce mai bin tsarin dimukradiya da na jamhuriya.
Indiya ta sha yaki da makutan ta akan iyaka kawa kasar cin a shekara ta 1962 kuma da pakistan har sau hudu a shekara ta 1947, 1964, 1971.
Tsarin gwamnatiGyara
Indiya tana bin tsarin Jamhuriya demukuratiya gwmna tana rabi gida biyu kawa tsarin Birtaniya shugaba shene yana yi kumai a cikin kasa kuma shine yake taimakawa a tsarin mulkin kasa kuma shine baban habsusin soja tsarin zabe shekara biyar ce ga shugaba Firayim Minista shi ke mulkin kasa ama zaben shi a kungiyar da take mulki ko kuma kungiyar da ta ke kauance da kungiyar da ta ke yawan kujiro , barlaman in su yanada daki biyu baban daki sunan shi rajia ( sabaha ) karamin daki shi ne na talaka te jeebesh bagchi, a kalichoot ka maa ik gaand chodo
MutaneGyara
Indiya itace ta biyu a duniya a yawan mutane bayan yawan mutanenta sunkai kimanin 1,132,446,000 a shekara ta 2008. Mumbai birni ne mafi muhimmanci a Indiya bayan ita kuma dakwai birane maso muhimmanci kamar Delhi, Kolkata, Chennai, ilimi a Indiya yakai 64,8% :- na mata yakai 53,7% na maza 75,3% anfi haihuwar maza fiye da mata, yawan mutanen da suke aiki duk fadin kasar zasu kai 39,1%. Indiya itace ta biyu a duniya a yawan Musulmai bayan Indonesia. Indiya tanada yawan yaruka sun kai (1652) amma yaruka biyu ne gwamnatin take amfani dasu a cikin taro mutanen kasar dai sune mafi girma sune yaren Tamil da yaren Sanskrit amma tanada yarurruka talatin da biyu wa'yanda gwamnati ta yarda dasu a cikin (1652).
Ad'dinaiGyara
- Hindu 80%
- Musulunci 27,4%
- kiristanci 2,33%
- sikh 1,84%
- boza 0,76%.
Jihohin IndiyaGyara
Indiya tanada jihohi ashirin da takwas sune wa'yannan :-
YarukaGyara
Kasar indiya tana daya daga cikin kasashen da suka fi kowanne kasa yawan yaruka, suna da yaran Hindi, Talgu, Tamil Nadu, Marati dadai sauransu.
Jinsin HalittaGyara
A cikin kasar indiya akwai maza da mata, farare da bakake, munana da masu kyau, sai dai mata sunfi maza yawa a cikin Indiya, kuma yawancin matan Indiya kyawawa ne, suna da gashi, kuma suna da san kwalliya.
MataGyara
Mata a Indiya sun kai kashi 65 cikin yawan yan kasar Indiya.
- Balochi, Pakhton... festival.jpg
Karamar yarinya yar Indiya a bikin Balochi
MazaGyara
A cikin Kasar Indiya Maza basu kai mata yawa ba, sannan akwai fararen maza da bakaken maza a cikin kasar na Indiya, musamman mazan yankin Tamil Nadu sun fi kowanne yanki yawan maza bakake.
Al'aduGyara
A cikin kasar Indiya akwai al'adu masu yawan gaske, kowacce kabila da addini suna da nasu al'adan, shiyasa duk shekara ake gudanar da bukukuwa daban daban a cikin kasar Indiya.
WakaGyara
Indiya suna da tarihin gaske a fannin waka, shi yasa ma a lokacin bautar su suke rera wakoki kala daban daban.
RawaGyara
Matan Indiya sun kware sosai wajen iya lankwatsa a rawa, suna da kima nin sunayen rawa sama da 500, kowanne da yanda ake yin sa.
- Pakhton dancing lore.jpg
Rawan Pakhton, anayin rawan ne hanyar jefa hannaye sama da kasa
A lokacin da mata a Indiya suka dauki damaran yin rawa, su kan ci kwalliya sosai domin burge yan kallo, sannan suna sanya awarwaro, zobe, gwalagwalai da sauran kayan kwalliya.
AddiniGyara
Yawanci mutanen Indiya masu bautan gumaka ne, suna bauta ma Rama, Sita, Karma, Krishna, Dan Budda da wasu dayawa daga cikin gumakan su, suna da gurin bauta mai suna majami'a.
KiristanciGyara
MusulunciGyara
HindiGyara
Addinin Hindu shine addini mafi yaduwa na gargajiya a cikin kasan Indiya, kashi 90 cikin dari na adadin mutanen Indiya yan addinin Hindu, sun kasance suna bauta ma gumaka, da jinsin da dabbobin da gumakan ke shiga cikin su.
AbinciGyara
A cikin garin Indiya kowanne yare sunada kalan abincin su, wasu basa cin nama sai dai yayan ganye da yayan lambu.
ManazartaGyara
- ↑ https://www.britannica.com/place/India/History
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-08-18. Retrieved 2020-02-26.
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |