Khartoum (lafazi: /khartum/; da Larabci: الخرطوم) birni ne, da ke a ƙasar Sudan. Ita ce babban birnin Sudan. Khartoum tana da yawan jama'a 5,185,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Khartoum a shekara ta 1821.

Khartoum
الخرطوم (ar)


Wuri
Map
 15°36′11″N 32°31′35″E / 15.6031°N 32.5265°E / 15.6031; 32.5265
JamhuriyaSudan
State of Sudan (en) FassaraKhartoum (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 5,345,000 (2018)
• Yawan mutane 178.17 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 30,000 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Nil, White Nile (en) Fassara da Blue Nile (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 382 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Khartoum da dare.
Alamart 41 th Street Khartoum - Suda
Hotel na Grand, Khartoum

Manazarta

gyara sashe