Accra (lafazi : /akra/) Birni ne da ke a yankin Birnin Accra, a ƙasar Ghana. Shi ne babban birnin ƙasar Ghana sannan kuma da babban birnin yankin Birnin Accra. Accra tana da yawan jama'a 2,270,000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Accra a karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Isa.

Accra
Nkran (ak)


Wuri
Map
 5°32′N 0°13′W / 5.53°N 0.22°W / 5.53; -0.22
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Greater Accra
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,388,000 (2017)
• Yawan mutane 13,803.47 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Ghanaian Coastal Plain (en) Fassara
Yawan fili 173,000,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Guinea
Altitude (en) Fassara 61 m
Bayanan tarihi
Mabiyi Cape Coast
Tsarin Siyasa
• Mayor of Accra (en) Fassara Mohammed Adjei Sowah (en) Fassara (24 ga Maris, 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 0302 da 0302
Wasu abun

Yanar gizo ama.gov.gh
Birnin Accra
Cikin gari a Accra
Otel a garin Accra
Kofar Black Star
Accra Center