Freetown
Freetown (lafazi : /feritowen/) birni ne, da ke a ƙasar Saliyo ko Sierra Leone. Shi ne babban birnin ƙasar Saliyo. Freetown tana da yawan jama'a 1,055,964, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Freetown a shekara ta 1787.
Freetown | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Saliyo | ||||
Province of Sierra Leone (en) | Western Area (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 951,000 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 2,663.87 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 357,000,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta da Sierra Leone River (en) | ||||
Altitude (en) | 26 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | John Clarkson (en) | ||||
Ƙirƙira | 1792 | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Freetown (en)
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Freetown City Council (en) | ||||
• Gwamna | Yvonne Aki-Sawyerr (en) (11 Mayu 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
|
Hotuna
gyara sashe-
MV Karadeniz Powership Doğan Bey, Freetown, Saliyo
-
Aberdeen, Freetown
-
Ginin Youyi, Freetown
-
Jama'a na hada-hada a birnin
-
Freetown
-
Freetown
-
Bakin ruwa, Freetown
-
Maroon flag outside St John’s Church, Freetown
-
Freetown - Chancery Office Building - 1983