Open main menu

Dimokradiya
Flag of Libya.svg The emblem on the passport of Libya.svg
Baban birni Tripoli
Harshen kasa Larabci
Tsarin Mulki Dimokradiya
Shugaban kasa Muammar Gaddafi (–2011)
Samun ƴancin kasa 10 fabrilu 1947
Fadin kasa 1,759.540 km²
Yawan mutane 5,670,6881
Wurin da mutane suke da zama 3.2/km2
Kudin kasa Dinar (LYD)
Kudin da yake shiga kasa a shekara (74.97)$ mliar
Kudin da mutun daya yake samu a shekara (12,700)$
Banbancin lokaci +2(UTC)
rane +2(UTC)
Lambar Yanar gizo .ly
Lambar wayar taraho ta kasa da kasa +218

Kasar Libya tana daya daga kasashen dake Arewacin Afirka, kuma tanada iyaka da kasashe shida su ne:-

Map of Libya
  • Daga gabashin kasar, Misra
  • daga kudu maso gabashi, Sudan
  • Daga arewa maso yammaci, Tunis

Libya kasar larabawa ce kuma tana daga cikin kungiyar tarayyar Afirka kuma tana daya daga yan kungiyan kasashen larabawa da kungiyar kasashen musulunci, har wayau ita yar kungiyar kasashen Arewacin Nahiyar Afirka ne, kuma yar kungiyar kasashen da suke da man fetur ne. Kasar Libya babbar kasa ce a wurin fadin Kasa amma sai dai mafi yawan kasar Sahara ne, Iyakar libya takai 1,759,540 km2 tanada babban iyaka da teku. Shugaban kasar daya shahara shine Muammar Gaddafi.

TarihiGyara

Libya da harshen misrawan da , wannan suna yasamu ne daga kabilar libo dasuke zaune A jihohin da suke tsakanin Misra da Tunisiya.

dadin dadawa akan kabilar libo kuma dakwai kabilule asle na libya kawa Amazik da kabilar feneken. a karne na shida kafen haifuwar ananbi Issa daular kurtaja ta mamaye libya do da karfinta Romawa sun kwace ta daka hannunso , a karne na shida bayan haifuwar anabe Issa bizantinawa suka mamaye libya . Kuma A karne na bakwai bayan haifuwar annabe Issa se larabawa suka shigo libya .

libya ta samu iko ire ire sone :-

  • mulkin kafen tarihi
  • lukacin fenekawa da Igregawa da rumawa
  • lukacin da libya tana karkashen mulkin Amauiyawa da abbasiyawa a shekara ta 644
  • lukacin mulkin Britaniya da faransa 1943 zuwa 1951
  • lukacin samun ynci kasa shikuma yana rabe gida biyo

1 lukacin mulkin sarauta 1951 zuwa 1969

2 mulkin Moammar Gadhafi 1969 har yau

libya ta zama Jamahiriya ton 1977

Mutanen kasarGyara

Mutunen Libya sunkai adadin 6000,000 a sahile a arewacin kasar kabilolin libya sune , larabawa , barbarawa , tubawa karaglawa ( hadin turkawa da larabawa ) , Buzawa da 'yan tsurarun ( hausawa da bare-bari ).

harshen larabci itane hashen kasar, larabcin su yanada bambanci da sauran na kasashen larabawa kuma dakwai harsuna dayawa masu bambanci harshen ( Amazik, Buzanci tubanci da harshen hausa ) shine harshen kasuwanci a birnin sabha dake a kudancin kasar .

AddiniGyara

  • yawancin yan libya musulme ne 97%
  • 3% sauran addin kaua keristawa , hudawa

kuma libya ba tada shiate samsam mabiya addinin hudawa ( yahudawa ) yawancin su sun feta daga kasar bayan 1967 a yanzu saura 'yan tsiraro a tirbule , libya tanada 'yan tsirarun kyrke a tirbule da bangazi kuma sunada malame kyrke daya yana Bangaze da zama

Jihohin KasarGyara