Seychelles
Seychelles Kasa ce a nahiyar Afrika dake kan Tekun Indiya, babban birnin kasar itace Biktoriya (da Turanci Victoria). Yaren tafiyar da gwamnati sune Creole, Turanci da Faransanci. Kasar tana a gabashin nahiyar Afrika. Daga kudancin kasar a kwai Tsuburan Madagaskar da Muritaniya. Tsuburai 115 ne suka hada kasar. Mafiya yawan al'umar kasar hadakar yantattun bayi ne na Afrika da kuma mutanen Madahmgaska da Turawa mazauna kasar. Sune suka hada kashi 90% na mutanen kasar, sai kuma wadanda sukayi kaura daga Turai, Sin da Indiya. Mafiya yawan mutanen kasar kiristici ne mabiya darikar Katolika kamar kashi 90% sai kashi 8% masubin darikar furotest. Sauran kasashen tsuburai da sukayi iyaka da ita sun hada da Zanzibar daga Yamma, Moris, Rodiriguwes, Angalega da Riyuniyon daga kudu, sai Komoros da Mayotte daga kudu maso yamma. yawan mutane a Seychelles yakai bkimani, 86,525. Kuma itace kasa mafi karancin mutane a nahiyar Afrika.
Seychelles | |||||
---|---|---|---|---|---|
République des Seychelles (fr) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Koste Seselwa (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Finis Coronat Opus» «The End Crowns the Work» «Another world» «Mae Diwedd y Gwaith yn ei Goroni» | ||||
Suna saboda | Jean Moreau de Séchelles (mul) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Biktoriya | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 95,843 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 208.81 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Faransanci Turanci Seychellois Creole (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka da European Union tax haven blacklist (en) | ||||
Yawan fili | 459 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Morne Seychellois (en) (905 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Indiya (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 29 ga Yuni, 1976 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• President of Seychelles (en) | Wavel Ramkalawan (mul) (26 Oktoba 2020) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 1,286,687,873 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Seychelles rupee | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .sc (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +248 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 133 (en) , 151 (en) da 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SC | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | egov.sc |
Hotuna
gyara sashe-
Jirgin Ruwa
-
Seychelles
-
Seychelles
-
Yara na kamun Kifi
-
Bakin Teku na kasar
Manazarta
gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |