Sudan
Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen yankin arewa maso gabacin Afrika, tanada iyaka da kasashe tara. Daga arewacin kasar Misra, daga gabashi Eritrea da Ethiopia, daga kudanci, Kenya da Uganda daga kudu maso gabas congo, da jamhoriyar Afirka ta Tsakiya, daga yammaci Chadi, daga arewa maso yammaci Libya kuma kasace da take bin Adinin Musulunci. [1][2][3]
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
جمهورية السودان (ar) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Nahnu Jund Allah Jund Al-watan (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari | «النصر لنا» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Khartoum | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 40,533,330 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 21.49 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Larabci Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Arewacin Afirka | ||||
Yawan fili | 1,886,068 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Deriba Caldera (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Red Sea (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Anglo-Egyptian Sudan (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1 ga Janairu, 1956 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Gangar majalisa |
National Legislature (en) ![]() | ||||
• Chairman of the Transitional Military Council (en) ![]() |
Abdel Fattah al-Burhan (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Sudan (en) ![]() |
Abdalla Hamdok (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Sudanese pound (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en) ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.sd (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +249 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
999 (en) ![]() | ||||
Lambar ƙasa | SD | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | sudan.gov.sd… |
Yaren kasaGyara
Sudan, nada harsuna fiye da dari biyar, to amma harshen dayafi shahara shine harshen larabci, wadda kowa da kowa yake jinsa, kuma itace yaren Kasar.
Yaren Dinka itace ta biyu a yawan masu amfani da ita bayan larabci.
Hausa shine na uku wurin yawan a duk fadin kasar
Nuba shine na hudu
Shulukda soran so.
Wuraren yawon bode idoGyara
- Gidan tarihi na kasar
- wuraren buda ido
- kartum birnin sudanDuwatsun Darfour { Jabal Mara}
- Birnin Kasala yawancinsu Hausawa ne suke zaune { Jibal Tutil }
- Kidan kallon namomen jije a birnin Dindir.
Yankunan kasarGyara
Sudan nada yankuna ashirin da shida sune:-
- Yankin Arewacin Darfur
- Kudancin Darfour
- Yamacin Darfour
- Jazeera
- Blue nile
- Sinar
- white Nile
- Elbuhairat
- Arewacin Bahar Algazal
- Yammacin Bahar Elgazal
- Warab
- Elestuwaiya ta tsakiya
- Elestuwaiya ta yamma
- Elestuwaiya ta gabas
- Kasala
- Elgadarif
- Elbahar elahamar
- Alhartoum
- Arewacin kurdufa
- kudancin kurdufan
- Yammacin kurdufan
- Arewa
- Bahar alNile
- Jon Gale
- Alwahda
- Aali alinle
Shugabanin Sudan bayan samun 'YanciGyara
HotunaGyara
ManazartaGyara
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |