Angola
Angola (lafazi: /angola/) ko Jamhuriyar Angola,Ta kasan ce ƙasa ce, da take cikin nahiyar Afirka. Angola tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 1,246,700. Angola tana da yawan jama'a kimanin 25,789,024, bisa ga jimillar qidayan, 2014. Angola tana da iyaka da Jamhuriyar Kwango, da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, da Namibiya, kuma da Zambiya. Babban birnin Angola, Luanda ne.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
República de Angola (pt) Angola (pt) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Angola Avante (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari |
«Q102185417 ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Luanda | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 32,866,270 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 26.36 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Portuguese language | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afrika ta Tsakiya | ||||
Yawan fili | 1,246,700 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Moco (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
People's Republic of Angola (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira |
11 Nuwamba, 1975 25 ga Augusta, 1992 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
jamhuriya da presidential system (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
National Assembly (en) ![]() | ||||
• President of Angola (en) ![]() |
João Lourenço (en) ![]() | ||||
• President of Angola (en) ![]() |
João Lourenço (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 65,685,435,100 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Kwanza ta Agolan | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.ao (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +244 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
113 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | AO | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | governo.gov.ao |






Shugaban kasar Angola João Manuel Gonçalves Lourenço ; mataimakin shugaban kasar Bornito de Sousa ne.

Angola ta samu yancin kanta a shekara ta 1975, daga Portugal.


Bizunga gyara sashe
Manazarta gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |