Abidjan
Abidjan Birni ne, da ke a ƙasar Côte d'Ivoire. Shi ne babban birnin tattalin arzikin ƙasar Côte d'Ivoire; babban birnin Côte d'Ivoire Yamoussoukro ce. Abidjan yana da yawan jama'a 4,707,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Abidjan a shekara ta 1899.
Abidjan | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ivory Coast | ||||
District of Ivory Coast (en) | Abidjan Autonomous District (en) | ||||
Department of Ivory Coast (en) | Abidjan Department (en) | ||||
Babban birnin |
Lagunes region (en) (1997–2011) Abidjan Department (en) Abidjan Autonomous District (en) Ivory Coast (1960–1983) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,980,000 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 2,350.17 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2,119 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Guinea | ||||
Altitude (en) | 18 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1898 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 00225 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | CI-AB | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | abidjan.district.ci |