Cape Town
Cape Town
bangare na | Western Cape ![]() |
---|---|
farawa | 1652 ![]() |
sunan hukuma | Cape Town ![]() |
named after | Cape of Good Hope ![]() |
demonym | Capetonian ![]() |
ƙasa | Afirka ta kudu ![]() |
babban birnin | Afirka ta kudu, Western Cape, Union of South Africa, City of Cape Town, British Cape Colony ![]() |
located in the administrative territorial entity | City of Cape Town ![]() |
located in or next to body of water | Table Bay ![]() |
coordinate location | 33°55′30″S 18°25′30″E ![]() |
office held by head of government | mayor ![]() |
shugaban gwamnati | Dan Plato ![]() |
present in work | Civilization V ![]() |
located in time zone | UTC+02:00 ![]() |
postal code | 8001, 8000 ![]() |
official website | http://www.capetown.gov.za ![]() |
local dialing code | 021 ![]() |
Cape Town birni ne, da ke a ƙasar Afirka ta Kudu. Shi ne ɗaya daga cikin babban biranen uku Afirka ta Kudu (wasu biyu suna Pretoria da Bloemfontein). Shi ne babban birnin lardin Western Cape. Cape Town yana da yawan jama'a 3,740,026, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Cape Town a shekara ta 1652.