Mozambik
Mozambik ko Jamhuriyar Mozambique [lafazi: /mozambik/] (da Portuganci: Moçambique ko República de Moçambique) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
República de Moçambique (pt) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Pátria Amada (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Come to where it all started» | ||||
Suna saboda |
Island of Mozambique (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Maputo | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 29,668,834 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 37.01 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Portuguese (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
East Africa (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 801,590 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Monte Binga (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Mozambique Channel (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 25 ga Yuni, 1975: Ƴantacciyar ƙasa | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Government of Mozambique (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Assembly of the Republic (en) ![]() | ||||
• President of Mozambique (en) ![]() |
Filipe Nyusi (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Mozambique (en) ![]() |
Carlos Agostinho do Rosário (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Mozambican metical (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en) ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.mz (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +258 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
119 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | MZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | portaldogoverno.gov.mz |
Mozambik tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 801,590. Mozambik tana da yawan jama'a 25,900,000, bisa ga jimillar 2013. Mozambik tana da iyaka da Afirka ta Kudu, eSwatini, Madagaskar, Tanzaniya, Zambiya da Zimbabwe. Babban birnin Mozambik, shi ne Maputo.
Shugaban ƙasar Mozambik Filipe Nyusi ne daga shekarar 2015. Firaministan ƙasar Carlos Agostinho do Rosário ne daga shekarar 2015.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.