Asmara
Asmara (lafazi : /asemara/) birni ne, da ke a ƙasar Eritrea. Shi ne babban birnin ƙasar Eritrea. Asmara yana da yawan jama'a 804,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Asmara a farkon karni na sha shida.
Asmara | |||||
---|---|---|---|---|---|
ኣስመራ (ti) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Eritrea | ||||
Region of Eritrea (en) | Maekel Region (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 963,000 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 79.21 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 12,158.1 km² | ||||
Altitude (en) | 2,325 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1897 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
Asmara, ambasciata italiana (villa roma)
-
Asmara, bar zilli
-
Wani gini jami'ar Asmara
-
Taswirar Asmara a shekarar 1929
-
Asmara a shekarar 1935