Somaliya (harshen Somali: Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya, Hausa: Jamhuriyar Tarayya Somaliya) kasa ce, da ke a gabashin nahiyar Afirka.

Tutar kasar Somaliya
Somaliya
Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya (so)
جمهورية الصومال الفدرالية (ar)
Soomaaliya (so)
𐒈𐒝𐒑𐒛𐒐𐒘𐒕𐒖 (so)
Flag of Somalia (en) Coat of arms of Somalia (en)
Flag of Somalia (en) Fassara Coat of arms of Somalia (en) Fassara


Take Qolobaa Calankeed (en) Fassara (2012)

Wuri
Map
 6°N 47°E / 6°N 47°E / 6; 47

Babban birni Mogadishu
Yawan mutane
Faɗi 11,031,386 (2017)
• Yawan mutane 17.3 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Somaliya
Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Afirka
Yawan fili 637,657 km²
Wuri mafi tsayi Shimbiris (mul) Fassara (2,460 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Somali Democratic Republic (en) Fassara
Ƙirƙira 1960
Ranakun huta
Republic Day (en) Fassara (July 1 (en) Fassara)
New Year's Day (en) Fassara (January 1 (en) Fassara)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya
Majalisar zartarwa Federal Government of Somalia (en) Fassara
Gangar majalisa Federal Parliament of Somalia (en) Fassara
• Shugaban kasar somalia Hassan Sheikh Mohamud (en) Fassara (15 Mayu 2022)
• Prime Minister of Somalia (en) Fassara Mohamed Hussein Roble (en) Fassara (23 Satumba 2020)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 7,628,000,011 $ (2021)
Kuɗi Shilling na Somaliya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .so (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +252
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) Fassara, 888 (en) Fassara da 555 (en) Fassara
Lambar ƙasa SO
Somaliya
kasar somaliya a wani karni na baya
mutanen somaliya a wajen rawa

Somaliya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 637,657. Somaliya tana da yawan jama'a kimanin, 14,317,996, bisa ga jimillar qididdiga a shekara ta 2016. Somaliya tana da iyaka da Ethiopia da ga yaamma, sai koma Jibuti [1] da ga Arewa maso yamma, da koma Kenya da ga kudu maso yamma, sai koma Tekun Indiya da ga gabas. Ba birnin Somaliya, Mogadiscio ne. Somaliya tana da fadin Kasa abakin Tekun, A Afrka [2]

Hassan Sheikh Mohamud shugaban kasar na yanzu

Shugaban kasar Somaliya Mohamed Abdullahi Mohamed. Sai Firaministan Somaliya Hassan Ali Khayre.

 
wasu manyan jami'an gwamnati a somaliya a shekarata 2014
 
fulanin somaliya
 
wai mai kuwon rakuma a somaliya
 
wani mutumi a shigar al'adar shi a somaliya
 
kudin somaliya
 
Rafi mai bishiyoyin ban sha'awa a somaliya


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Manazarta

gyara sashe


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.