Turanci
Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila
Turanci harshe ne, kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani dasu a nahiyar turai da ƙasashen dake yammacin duniya, watau nahiyar Amurika ta arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a fadin duniya.Turanci na daya daga cikin yaren da ya gewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin turanci,a turance ana kiran shi da (global language).
Turanci | |
---|---|
English | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 379,007,140 (2019) second language (en) ![]() 1,132,366,680 (2019) harshen asali: 339,370,920 (2011) second language (en) ![]() |
| |
English alphabet (en) ![]() ![]() | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
en |
ISO 639-2 |
eng |
ISO 639-3 |
eng |
Glottolog |
stan1293 [1] |
![]() |
ManazartaGyara
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Turanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.