Larabawa
Tadeusz Ajdukiewicz, Arab na siwym koniu.jpg
ƙabila
subclass ofSemitic Gyara
bangare naSemitic Gyara
yaren haihuwaLarabci Gyara
native labelعرب Gyara
addiniMusulunci, Kiristanci Gyara
wurin hedkwatarArab world Gyara
female form of labelарабка, Araberin, عربية Gyara
male form of labelعربي Gyara
opposite ofAjam Gyara
tarihin maudu'ihistory of the Arabs Gyara
Flag of the Arab League.svg

Larabawa wasu mutane ne dake daga nahiyar Asiya A gabashin duniya. Larabawa sun kasance jarumai ko ince sadaukai na ban mamaki, larabawa mutane ne masu alkibla gami da sanin mutumcin kansu, wannnan dalilin ne yasa Balarabe yake kishin kansa yake kokarin ganin ya kare kansa da yan uwansa ta kowace fuska. Ka sani cewa larabawa suna da al'adu kamar yadda kowacce kabila a Duniya tanada irin nata al'adun. Bayan haka larabawa sun kasu gida-gida kuma kowanne bangare akwai Al'adar da sukafi bata kulawa. Bayan haka larabawa suna da yawa sosai acikin duniya. Adadin Larabawa da inda suke zama a duniya

  • Adadinsu ya kai miliyan 420-450
  • Arab league = miliyan 400
  • A Brazil = 5000,000
  • A united state = 3,500,000
  • A Isra'el = 1658,000
  • A venezuela = 1,600.000
  • Iran = 1500,000
  • Turkey = 1,700,000
Taswirar larabawa
Wannan taswirar Nahiyar Larabawa kenan