Saliyo ko Sierra Leone ƙasa ce dake a nahiyar Afirka , a yankin yammacin Afirka . tana da iyaka da Laberiya daga kudu maso gabas, da koma Guinea da ga arewa, tana da fadin kasa kimanin murabba'i 71,740,Km (27,699sq mi) [1] kuma tana da yawan jama a kimanin 7,092,113, bisa ga jimilan shekara ta 2015. Babban birnin Saliyo Freetown ne.
Saliyo
Republic of Sierra Leone (en)
Take
High We Exalt Thee, Realm of the Free (en)
Kirari
«Unity, Freedom, Justice » «The freedom to explore » Suna saboda
Lion Mountains (en) Wuri
Babban birni
Freetown Yawan mutane Faɗi
7,557,212 (2017) • Yawan mutane
105.34 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Turanci Yaren Krio Labarin ƙasa Bangare na
Afirka ta Yamma Yawan fili
71,740 km² • Ruwa
0.2 % Wuri a ina ko kusa da wace teku
Tekun Atalanta Wuri mafi tsayi
Mount Bintumani (en) (1,945 m) Wuri mafi ƙasa
Tekun Atalanta (0 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Commonwealth realm of Sierra Leone (en) Ƙirƙira
19 ga Afirilu, 1971 Tsarin Siyasa Gangar majalisa
Parliament of Sierra Leone (en) • President of Sierra Leone (en)
Julius Maada Bio (en) (4 ga Afirilu, 2018) • Chief Minister of Sierra Leone (en)
David Sengeh (en) (2023) Ikonomi Nominal GDP (en)
4,249,234,574 $ (2021) Kuɗi
Leone na Saliyo Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.sl (en) Tsarin lamba ta kiran tarho
+232 Lambar taimakon gaggawa
999 (en) da 019 (en)
Lambar ƙasa
SL
Wasu abun
Yanar gizo
statehouse.gov.sl
Tutar Sierra Leone. Julius Maada Bio shugaba na yanzu a kasar
Freetown - Chancery Office Building - 1983
Dutsen Bintunami, Saliyo
Sierra Leone - Kenema