Amurka
Amurka ko Amurika ko Amirka nahiya ne. Amurka ta kasu kashi biyu. Akwai Amurka ta Arewa North America da kuma Amurka ta Kudu wato "South America".
Amurka maso Arewa wacce akafu sani da United States Of America (USA)
a shi Tarayyar Amurka. Tarayyar Amurka kasashe ne da suka hade waje daya tare da yarjejeniyar zaban shugaba guda ta hanyar jefa quri'a sannan a rarraba matakan iko ga kowace yankin tarayyar wacce ke dauke da Kasashe guda hamsin (50 states) wanda cibiyar kasan ke Washington DC. Jihohi 48 suna daga cikin kasashen arewacin amurkan sai Alaska dake arewa maso-yammacin arewacin kasar. Sai kuma Hawaii dake tsakiyar-Pacific Mid pacific.
California itace Jihar da tafi kowace kasa yawan mutane wacce take da gidaje 38,332,521 (2013 estimate). Se kuma Kasar da tafi kowace karancin mutane itace Kasar Wyomingda misalin gidajen mutane guda 582,658.
Kasashe/Jihohin Amurka Guda Hamsin (50) tare da sunayensu a jere (alphabetically).
- Alabama
- Alaska
- Arizona
- Arkansas
- California
- Colorado
- Connecticut
- Delaware
- Florida
- Georgia
- Hawaii
- Idaho
- Illinois
- Indiana
- Iowa
- Kansas
- Kentucky
- Louisiana
- Maine (Tarayyar Amurka)
- Maryland
- Massachusetts
- Michigan
- Minnesota
- Mississippi
- Missouri
- Montana
- Nebraska
- Nevada
- New Hampshire
- New Jersey
- New York
- North Carolina
- North Dakota
- Oklahoma
- Oregon
- Pennsylvania
- Rhode Island
- South Carolina
- South Dakota
- Tennessee
- Texas
- Utah
- Vermont
- Virginia
- Washington DC
- West Virginia
- Wisconsin
- Wyoming