Rabat
Rabat Mausole MohammedV.jpg
birni, babban birni, babban birni, city with millions of inhabitants
farawa1146 Gyara
sunan hukumaالرباط Gyara
native labelⴻⵔⵔⴱⴰⵟ, ‫رباط Gyara
ƙasaMoroko Gyara
babban birninMoroko Gyara
located in the administrative territorial entityRabat Prefecture Gyara
located in or next to body of waterBou Regreg, Tekun Atalanta Gyara
coordinate location34°1′31″N 6°50′10″W Gyara
shugaban gwamnatiFathallah Oualalou, Omar Bahraoui Gyara
owner ofPrince Moulay Abdellah Stadium Gyara
postal code10000–10220 Gyara
official websitehttp://www.rabat.ma Gyara
local dialing code537 Gyara
Hasumiyar Hassan na Biyu.

Rabat birni ne, da ke a lardin Rabat-Salé-Kénitra, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin Maroko kuma da babban birnin lardin Rabat-Salé-Kénitra. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane miliyan huɗu da dubu dari biyu da saba'in da dari bakwai da hamsin (577 827) a Rabat. An gina birnin Rabat a karni na sha biyu bayan haifuwan Annabi Isa.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.