Kasar Chadi, tana ɗaya daga cikin kasashen da suke afirika ta tsakiya. Tanada iyaka da kasashe shida sune:- daga nahiyar gabas Sudan , nahiyar arewa Libya daga nahiyar yamma Nijar da Kamaru da Najeriya, nahiyar kudu jamhuriyar Afirka ta tsakiya. Kasar chadi kasa ce da batada wani kogi ko teku , amma tanada wani dan tabki sunansa tabkin chadi yana arewa maso yammacin Ndjamena baban birnin kasar .

Cadi
Flag of Chad (en) Coat of arms of Chad (en)
Flag of Chad (en) Fassara Coat of arms of Chad (en) Fassara

Take La Tchadienne (en) Fassara

Kirari «Unité, Travail, Progrès»
«Unity, Work, Progress»
«الاتحاد، العمل، التقدم»
«Единство, труд, прогрес»
«Oasis of the Sahel»
Suna saboda Tabkin Chadi
Wuri
Map
 15°28′00″N 19°24′00″E / 15.46667°N 19.4°E / 15.46667; 19.4

Babban birni Ndjamena
Yawan mutane
Faɗi 15,477,751 (2018)
• Yawan mutane 12.05 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Afrika ta Tsakiya
Yawan fili 1,284,000 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tabkin Chadi
Wuri mafi tsayi Emi Koussi (en) Fassara (3,415 m)
Wuri mafi ƙasa Bodélé Depression (en) Fassara (160 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 11 ga Augusta, 1960
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Chad (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• Shugaban kasar chad Mahamat Déby Itno
• Shugaban kasar chad Idriss Déby (4 Mayu 2018)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 11,779,981,332 $ (2021)
Kuɗi CFA franc na Tsakiyar Afrika
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .td (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +235
Lambar taimakon gaggawa 17 (en) Fassara, 18 (en) Fassara da 2251-4242 (en) Fassara
Lambar ƙasa TD
Cikin birnin cadi
Mahamat Déby shugaban kasar mai ci


Tarihi Gyara

daga Yusif sahabi

Mulki Gyara

Siyasa Gyara

Kasar Chadi tasamu yancin gashin kanta daga hannun kasar faransa tun daga ranar 11 ga watan Agusta a shekarar 1960, a wannan lokacin Ngarta Tombalbaye dan kudanci chadi wanda ba musulmi bane ya karbi ikon kasa daga hannun Faransa. Bayan shekara 5 da karbar mulki sai aka fara yaki tsakaninsa da musulmai ýan arewacin kasar, acikin babban birni Ndjamena, haka aka cigaba da yakin har shekara ta 1979 musulmai suka yi nasara akan ýan kudancin kasar wadanda mafi yawansu ba musulmai bane. A waccan lokaci Hissène Habré yazama shugaban Kasar .


== Arziki == tanada arziki mai yawa

Wasanni Gyara

Fannin tsaro Gyara

Kimiyya da Fasaha Gyara

Sifiri Gyara

Sifirin Jirgin Sama Gyara

Sifirin Jirgin Ƙasa Gyara

Al'adu Gyara

Mutane Gyara

Yaruka Gyara

Abinci Gyara

Tufafi Gyara

Ilimi Gyara

Addinai Gyara

Musulunci Gyara

Kiristanci Gyara

Hotuna Gyara

Hoto Gyara


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Manazarta Gyara