Gaborone

babban birnin kasar Botswana

Gaborone (lafazi: /gaborone/) birni ne, da ke a yankin Gaborone, a ƙasar Botswana. Shi ne babban birnin ƙasar Botswana. Gaborone tana da yawan jama'a 421,907, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Gaborone a shekara ta 1964.

Gaborone
Gaborone (tn)
Gaborone (en)
Gaborone (fr)
Gaborone (de)


Suna saboda Kgosi Gaborone (en) Fassara
Wuri
Map
 24°39′25″S 25°54′31″E / 24.6569°S 25.9086°E / -24.6569; 25.9086
Ƴantacciyar ƙasaBotswana
District of Botswana (en) FassaraSouth-East District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 235,884 (2013)
• Yawan mutane 1,395.76 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 169 km²
Altitude (en) Fassara 1,014 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1965
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 00267
Lamba ta ISO 3166-2 BW-GA
Wasu abun

Yanar gizo gov.bw…
Gaborone daga jirgin sama.
gabonare

Hotuna gyara sashe