Open main menu
Libreville.

Libreville (lafazi : /liberevil/) birni ne, da ke a ƙasar Gabon. Shi ne babban birnin ƙasar Gabon. Libreville tana da yawan jama'a 850'000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Libreville a shekara ta 1849.