Gini
(an turo daga Gine)
Gine ko Jamhuriyar, Gine ko Gine-Conakry (da yaran Faransanci: Guinée ko République de Guinée ko Guinée-Conakry), kasa ce, da take a nahiyar,
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
République de Guinée (fr) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Liberté (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari |
«Work, Justice, Solidarity (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Conakry | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 12,717,176 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 51.73 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 245,857 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Richard-Molard (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
French West Africa (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 2 Oktoba 1958 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa |
National Assembly (en) ![]() | ||||
• President of Guinea (en) ![]() |
Mamadi Doumbouya (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Guinea (en) ![]() |
Ibrahima Kassory Fofana (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Guinean franc (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.gn (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +224 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
117 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | GN | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | presidence.gov.gn |
Afirka. Gine tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 245,857. Gine tana da yawan jama'a da suka kai kimanin 13,246,049, bisa ga jimillar 2017. Gine tana da iyaka da Gine-Bissau, da Senegal, da Sierra Leone, da Liberiya, da Mali kuma da Côte d'Ivoire. Babban birnin Gine, Conakry ne. Shugaban ƙasar Gine Alpha Condé (lafazi: /Alfa Konde/) ne.
Gine ta samu 'yancin kanta a shekara ta 1958, daga Faransa.
ManazartaGyara
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |