Naira itace sunan da aka ba takardu, ko silillan kudi da ake amfani dasu a kasar Najeriya, kobo dari (100) ne ke bada Naira daya (N1).

Wikidata.svgNaira
kuɗi
Naira symbol.svg
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Currency symbol description (en) Fassara naira sign (en) Fassara
Central bank/issuer (en) Fassara Babban Bankin Najeriya
Wanda yake bi Nigerian pound (en) Fassara
Start time (en) Fassara 1 ga Janairu, 1973
Unit symbol (en) Fassara da
Manufacturer (en) Fassara Kamfanin Tsaro na Najeriya da ke Abuja da Legos

Rabe-raben NairaGyara

Akwai adadin Naira da ake amfani dasu daban-daban a fadin Najeriya.

  • 50 kobo = ½Naira
  • Naira daya = N1
  • Naira Biyar = N5
  • Naira Goma = N10
  • Naira Ashirin = N20
  • Naira Hamsin = N50
  • Naira Dari = N100
  • Naira Dari biyu = N200
  • Naira Dari biyar = N500
  • Naira Dubu daya = N1000