Benin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||
![]()
|
Benin tana daya daga kasashin yamma Afrika kuma ita karamar kasa ce , da can ana cimata dukome , a shikara ta 1894 kasar faransa tamamaye tahar zuwa shikara ta 1960 tasamu incin kanta . Benin tanada iyaka da kasashi hudu sune, daga gabarcin Nijeriya, daga yammacin ta Togo, daga arewacin ta Nijar, daga arewa maso yammace burkina faso Benin kasa ce me tsuw daga kuduance zuwa arewace (650 )km , kuma tsauwnta daga gabarce zuwa yammace ( 110 ) km , harshin faransanci shine yaren kasa tanada yawan mutane kemanin (4,418,000 ) a shikara ta 1988 baban birnen ta cotono yawan mutanen ta sunkai (1050) , Benin tanada yarurka masu dinbin yawa ( fun , adja buriya hausa dande ) da suran su.
TarihiGyara
MulkiGyara
ArzikiGyara
WasanniGyara
Fannin tsaroGyara
Kimiya da FasahaGyara
SifiriGyara
Sifirin Jirgin SamaGyara
Sifirin Jirgin KasaGyara
Al'aduGyara
MutaneGyara
YarukaGyara
AbinciGyara
TufafiGyara
IlimiGyara
AddinaiGyara
MusulunciGyara
KiristanciGyara
HotunaGyara
ManazartaGyara
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |