Ouagadougou
Ouagadougou (lafazi: /wagadugu/) birni ne, da ke a yankin, Tsakiya, a ƙasar Burkina Faso. Ita etace, babban birnin a, ƙasar Burkina Faso, kuma da babban birnin yankin Tsakiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015,birnin, na da, mutane fiye da miliyan biyu da dubu dari biyar. An gina birnin Ouagadougou a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.
Ouagadougou | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Burkina Faso | ||||
Region of Burkina Faso (en) | Centre (en) | ||||
Province of Burkina Faso (en) | Kadiogo Province (en) | ||||
Department of Burkina Faso (en) | Ouagadougou Department (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,453,496 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 11,187.85 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 219,300,000 m² | ||||
Altitude (en) | 305 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
|
Hotuna
gyara sashe-
Wurin da aka saba gani a Ouagadougou, Burkina Faso. Yana nuna sanannen wuri des Nations Unies (United Nations Square). Tutocin da ke hannun dama suna alamar ƙofar babban ginin FESPACO. An ɗauka a cikin Maris 2005.
-
Hoton Ougadougou.
-
Hôtel Zind Naaba en chantier à Ouagadougou du groupe EBOMAF
-
BusteThevenoud - Ouagadougou
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004
-
Layi a Birnin Ouagadougou a Yuli 2004