Côte d'Ivoire
Côte d'Ivoire (lafazi: /kot'divwar/ ; da Hausanci: bakin tekun hauren giwa) ko Jamhuriyar Côte d'Ivoire (da Faransanci: République de Côte d'Ivoire), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Côte d'Ivoire tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 322,462. Côte d'Ivoire tana da yawan jama'a 26.378.274, bisa ga jimillar 2020. Côte d'Ivoire tana da iyaka da Liberiya, da Gine, da Mali, da Burkina Faso kuma da Ghana. Babban birnin Côte d'Ivoire, Yamoussoukro ne; babban birnin tattalin arziki Abidjan ne.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
République de Côte d'Ivoire (fr) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
L'Abidjanaise (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Union – Discipline – Travail» «Unity – Discipline – Work» «Единство - дисциплина - труд» | ||||
Suna saboda |
elephant ivory (en) ![]() ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Yamoussoukro | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 24,294,750 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 75.34 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 322,463 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Richard-Molard (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Gulf of Guinea (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
French West Africa (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa |
Parliament of Ivory Coast (en) ![]() | ||||
• President of the Ivory Coast (en) ![]() | Alassane Ouattara (4 Disamba 2010) | ||||
• Prime Minister of Ivory Coast (en) ![]() |
Hamed Bakayoko (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
West African CFA franc (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.ci (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +225 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
180 (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | CI | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gouv.ci |
Shugaban kasar Côte d'Ivoire Alassane Ouattara (lafazi: /alhassan watarra/) ne ; firaminista Amadou Gon Coulibaly (lafazi: /amadon gon kulibali/) ne.
Côte d'Ivoire ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |