Komoros
| |||||
yaren kasa | |||||
baban bire | Moroni | ||||
tsarin gwamna | |||||
shugaban kasa | Azali Assoumani | ||||
firaminista | |||||
fadin kasa | 2.034 km² | ||||
ruwa% | ~0 | ||||
yawan mutane | 798.000 (2010) | ||||
wurin da mutane suke da zama | km² | ||||
samun incin kasa | |||||
kudin kasa | Comorian franc (KMF) | ||||
kudin da yake shiga kasa Ashekara | |||||
kudin da mutun daya yake samu A shekara | |||||
banbancin lukaci | +3(UTC) | ||||
banbancin lukaci | +3(UTC) | ||||
lambar Yanar gizo | KM | ||||
lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +269 |
Komoros ko Kungiyar Komoros (da harshen Komoros: Komori ko Udzima wa Komori, da Faransanci: Comores ko Union des Comores, da Larabci: لاتحاد القمري), ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Komoros yana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 1,659; kungiyar tsiburai ce. Komoros yana da yawan jama'a 850,688, bisa ga jimillar 2018. Babban birnin Komoros, Moroni ne.
Shugaban kasar Komoros Azali Assoumani ne.
Komoros ya samu yancin kanta a shekara ta 1975, daga Faransa.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |