Cotonou
Cotonou vue.jpg
human settlement
demonymCotonoise, Cotonois Gyara
ƙasaBenin Gyara
babban birninLittoral Department Gyara
located in the administrative territorial entityLittoral Department Gyara
coordinate location6°22′0″N 2°25′0″E Gyara
shugaban gwamnatiNicéphore Soglo Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
twinned administrative bodyTaipei, Lagos, Atlanta, Žilina Gyara
official websitehttp://www.mairiedecotonou.com Gyara
Cotonou.

Cotonou (lafazi: /kotonu/) birni ne, da ke a ƙasar Benin. Shi ne babban birnin tattalin arzikin ƙasar Benin (babban birnin siyasar Benin Porto-Novo ne). Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2013, akwai jimilar mutane 760,000. An gina Cotonou a karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.