Botswana
| |||
Devisa nacionala: Pula | |||
![]() | |||
Yaren kasa | Setswananci, Turanci | ||
Babban birni | Gaborone | ||
Shugaba | Ian Khama | ||
Tsarin gwamnati | Jamhuriya | ||
Iyaka | 581 730 km² | ||
Ruwa% | 2,5% | ||
Mutane yawancin yawan jama'a |
2,250,260 (2016) 3,7 mutane/km² | ||
yanci - Jorn |
(del Reialme Unit) 30 satumba 1966 | ||
kudi | Pula (BWP) | ||
kudin da yake shiga a shekata | 39,054,000,000$ | ||
kudin da mutun daya yake samu a shekara | 17,918$ | ||
Babbancin lokaci | +2UTC | ||
rane | +2UTC | ||
Imne nacional | Fatshe leno la rona | ||
ISO-3166 (yanan gizo) | .bw | ||
Lambar wayar taraho | +267 |
Botswana ko Jamhuriyar Botswana tana daya daga kasashen kuducin Afirka tasa samu 'yancin kanta a shekara ta (1966 ) tazama jamhuriya a shekara ta 1977 Turawan mulkin mallaka sun shigeta a karni na uku na hijira, a wannan lokaci kabilar boyor waci take hade da farar fata sun yi yaki da mazauna kasar na asili.
IyakaGyara
Botswana tanada iyaka da kasashe hudu sune wa'yannan :
- daga kuduci Afirka ta kudu
- daga yammaci Namibiya
- daga arewaci Zambiya
- daga arewa maso gabasci Zimbabwe
MutuneGyara
Yawan mutanen Botswana sun kai 1,197,000 acikin su yan tsiraro na kasar turi da Asiya yawancin su 'yan Afirka ne yawancin mutanen suna rayuwa a gabascin kasar . kasar tanada kabilole takwas , da kwai kabilar batswana yawansu zai kai dubu ashirin kuma suna yawan raguwa kabila mafe yawa itaci kabilar banto.
AddiniGyara
Yawanci mutanen kasar Botswana kirista ne amma sunada wadanda basu dayawa Musulmai da mabiya a'ddinin hindu dakwai wasu 20% wadanda basuda addini.
Jihohin kasarGyara
ManazartaGyara
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |