Bamako
Bamako birni ne, da ke a ƙasar Mali. Shi ne babban birnin ƙasar Mali. Bamako yana da yawan jama'a 3,337,122, bisa ga jimillar a shekara ta 2016. An gina birnin Bamako a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Isah.
Bamako | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
Region of Mali (en) | Bamako Capital District (en) | ||||
Cercle of Mali (en) | Bamako (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,227,569 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 17,255.38 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 245 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nijar | ||||
Altitude (en) | 350 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | ML-BKO |
Hotuna
gyara sashe-
Place Ouenzin Coulibaly
-
Tutar birnin
-
Kofar shiga filin jirgin saman Bamako-Sénou International Airport
-
Tour d'Afrique
-
A kan gadar Shahidai a birnin Bamako
-
Missira, Bamako
-
Dandalin 'Yanci - Bamako
-
Dan Flore Bamako-Mali
-
Wani Otal a birnin
-
Karim Sidibé a cikin Studio na Ubansa Malick Sidibé, Bamako, Mali