Zimbabwe
Zimbabwe ko Jamhuriyar Zimbabwe, (da Turanci: Republic of Zimbabwe), ƙasa ce, da ke a kudu maso Gabashien Afirka. Zimbabwe tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i (390,757), Zimbabwe tana da yawan jama'a kimani (16,150,362), bisa ga jimillar shekara ta (2016), Zimbabwe tana da iyaka da Afirka ta Kudu, da ga kudu, Botswana da ga kudu masu yamma, Zambiya da ga arewa, sai kuma da Mozambique Daga ga gabas. Babban birnin Zimbabwe, Harare ne. Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa (lafazi: /emeresone menanegagewa/) ne daga shekara ta( 2017).
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | Taken Ƙasar Zimbabwe | ||||
| |||||
Kirari |
«Unity, Freedom, Work» «Unitat, llibertat, treball» «Undeb, Rhyddid, Gwaith» | ||||
Suna saboda |
Great Zimbabwe (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Harare | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 15,178,979 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 38.85 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Shona (en) ![]() Northern Ndebele (en) ![]() Chewa (en) ![]() Barwe (en) ![]() Harshen Kalanga Khoisan (en) ![]() Ndau (en) ![]() Tsonga (en) ![]() Zimbabwe Sign Language (en) ![]() Sesotho (en) ![]() Tonga (en) ![]() Tswana (en) ![]() Venda (en) ![]() Xhosa (en) ![]() Yaren Nambya | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Southern Africa (en) ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 390,757 km² | ||||
• Ruwa | 1 % | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Nyangani (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Runde River (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Southern Rhodesia (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 18 ga Afirilu, 1980 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
Parliament of Zimbabwe (en) ![]() | ||||
• President of Zimbabwe (en) ![]() | Emmerson Mnangagwa (24 Nuwamba, 2017) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
United States dollar (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.zw (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +263 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
999 (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | ZW | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | parlzim.gov.zw |
TarihiGyara
MulkiGyara
ArzikiGyara
WasanniGyara
Fannin tsaroGyara
Kimiya da FasahaGyara
SifiriGyara
Sifirin Jirgin SamaGyara
Sifirin Jirgin KasaGyara
Al'aduGyara
MutaneGyara
YarukaGyara
AbinciGyara
TufafiGyara
IlimiGyara
AddinaiGyara
MusulunciGyara
KiristanciGyara
HotunaGyara
ManazartaGyara
Zimbabwe ta samu yancin kanta a shekara ta 1965, daga Birtaniya.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |