Gambiya (lafazi: /gambiya/) ko Jamhuriyar Gambiya (da Turanci: The Gambia ko Republic of the Gambia), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gambiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 10,689. Gambiya tana da yawan jama'a 2,051,363, bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2017. Gambiya tana da iyaka da Senegal. Babban birnin Gambiya, Banjul ne.

Globe icon.svgGambiya
Republic of The Gambia (en)
Flag of the Gambia (en) Coat of arms of the Gambia (en)
Flag of the Gambia (en) Fassara Coat of arms of the Gambia (en) Fassara

Take For The Gambia Our Homeland (en) Fassara

Kirari «Progress, Peace, Prosperity»
«Прогрес, мир, просперитет»
«The smiling coast of Africa»
Suna saboda Kogin Gambiya
Wuri
Gambia (orthographic projection with inset).svg
 13°30′N 15°30′W / 13.5°N 15.5°W / 13.5; -15.5

Babban birni Banjul
Yawan mutane
Faɗi 2,100,568 (2017)
• Yawan mutane 185.89 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Yamma
Yawan fili 11,300 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Commonwealth realm of the Gambia (en) Fassara
Ƙirƙira 1965
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa National Assembly of The Gambia (en) Fassara
• President of the Gambia (en) Fassara Adama Barrow (21 ga Janairu, 2017)
Ikonomi
Kuɗi dalasi (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .gm (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +220
Lambar taimakon gaggawa 116 (en) Fassara, 118 (en) Fassara da *#06#
Lambar ƙasa GM
Wasu abun

Yanar gizo statehouse.gm
Taswirar Gambiya.
Tutar Gambiya.

Shugaban kasar Gambiya Adama Barrow (lafazi: /adama baro/) ne. Maitamakin shugaban kasar Fatoumata Tambajang (lafazi: /fatumata tamebajaneg/) ce.

Gambiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1965, daga Birtaniya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe