Kampala
Kampala birni ne, da ke a lardin Kampala, a ƙasar Uganda. Shi ne babban birnin ƙasar Uganda kuma da babban birnin lardin Uganda. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimillar mutane 3,125,000 (miliyan uku da dari ɗaya da ashirin da biyar). An gina birnin Kampala a ƙarshen karni na sha tara bayan haifuwan annabi Issa.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Uganda | |||
Region of Uganda (en) ![]() | Central Region (en) ![]() | |||
District of Uganda (en) ![]() | Kampala District (en) ![]() | |||
Babban birnin |
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,680,600 (2019) | |||
• Yawan mutane | 8,892.06 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 189,000,000 m² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Lake Victoria (en) ![]() | |||
Altitude (en) ![]() | 1,190 m | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Lord Mayor (en) ![]() |
Erias Lukwago (en) ![]() | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) ![]() | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | kcca.go.ug |

Hotuna Gyara
-
Kampala Road, Habitat, Uganda
-
Kololo Hero Monument
-
Wani mutum yana tsallaka titi da ke sa a downtown, Kampala
-
The Saint Denis Monument
Manazarta Gyara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.