Dakar birni ce, da ke a yankin Dakar, a ƙasar ta Senegal. Ita ce babban birnin ƙasar Senegal kuma da babban birnin yankin Dakar. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimillar mutane 2,450,000 (miliyan biyu da dubu ɗari huɗu da hamsin). An gina birnin Dakar a ƙarni na sha biyar bayan haifuwan annabi Isah.

Dakar
Ville de Dakar (fr)


Wuri
Map
 14°43′55″N 17°27′26″W / 14.7319°N 17.4572°W / 14.7319; -17.4572
Ƴantacciyar ƙasaSenegal
Yanki na SenegalDakar (en) Fassara
Department of Senegal (en) FassaraDakar Department (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,438,725 (2021)
• Yawan mutane 17,439.09 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Yare
Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Cap Vert-Thies (en) Fassara da Four Communes (en) Fassara
Yawan fili 82.5 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Altitude (en) Fassara 22 m
Tsarin Siyasa
• Gwamna Barthélémy Dias (en) Fassara (17 ga Faburairu, 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo villededakar.sn
Place de l'Indépendance (filin garin Yancin) a Dakar.
Port Dakar, 1967
Wani babban masallaci a birnin Dakar