Sefa ta yammacin Afrika a faransance, Franc CFA dai Suffar kudi ce waɗanda ake anfani da su a wasu kasashe na Afrika ta yamma. Kudi ne wadan darajar su danganta ne da darajar kudaden Turai na Euro. Duk wanni hukunci wanda ya danganci Sefa dai ana daukar shi tare da izinin bankin Faransa. Faransa dai ita ce ta reni kasashen mulkin mallaka da ta tayi masu na tsawon shekaru da shekaru. Alkalunmai sun nuna cewar a da darajar Sefar Yammacin afrika ta fi darajar Sefar Faransa ama ita faransar tayi almundahana ta rage darajar ta Sefar. Wasu ƙasashen suna tunanin buda Babban Banki nasu na kansu. Tare da samun 'yancin kai da tsoffin mallaka suka yi a shekarun 1960, an kiyaye shi, amma an fara rarraba shi azaman Ƙungiyar Kuɗi ta Afirka a cikin yanayin ƙasashen Afirka ta Yamma ko haɗin gwiwar hada-hadar kuɗi a Afirka ta tsakiya. Afirka ta Tsakiya) a cikin yanayin ƙasashen Afirka ta Tsakiya.

CFA franc
kuɗi
Bayanai
Unit symbol (en) Fassara FCFA
Sefar yammacin Afrika (ha) franc CFA
Sefa Dubu da Sefa Dubu biyar
'''ƙasashen da ke Anfani da Sefa''' [[]]
Deux mille francs CFA