Windhoek
Windhoek (lafazi: /fintuk/) birni ne, da ke a yankin Khomas, a ƙasar Namibiya. Shi ne babban birnin ƙasar Namibiya kuma da babban birnin yankin Khomas. Windhoek tana da yawan jama'a 325,858, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Windhoek a shekara ta 1840.
Windhoek | |||||
---|---|---|---|---|---|
Windhoek (en) Windhoek (af) Windhuk (de) Otjomuise (hz) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Namibiya | ||||
Region of Namibia (en) | Khomas Region (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 431,000 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 83.97 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 5,133,000,000 m² | ||||
Altitude (en) | 1,650 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1840 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Sade Gawanas (en) (1 Disamba 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 61 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | windhoekcc.org.na | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Coci a birnin
-
Ginin Majalisar Kasar da ke a birnin
-
Windhoek
-
Gorengab dam in Goreangab
-
Zoo park
-
Abin tunawa da mawaƙi "Southwest Rider"
-
Birnin da dare
-
Dam din Elisenheim
-
Tutar birnin