Yamoussoukro
Yamoussoukro Birni ne, da ke a ƙasar Côte d'Ivoire. Shi ne babban birnin ƙasar Côte d'Ivoire; babban birnin tattalin arzikin Côte d'Ivoire Abidjan ce. Yamoussoukro ya na da yawan jama'a 360,000, bisa ga jimillar 2014.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Suna saboda |
Reine Yamousso (en) ![]() | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Côte d'Ivoire | |||
District of Ivory Coast (en) ![]() | Yamoussoukro Autonomous District (en) ![]() | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 355,573 (2014) | |||
• Yawan mutane | 101.59 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na |
Eastern Plantations (en) ![]() | |||
Yawan fili | 3,500 km² | |||
Altitude (en) ![]() | 214 m | |||
Sun raba iyaka da |
Tiébissou Department (en) ![]() | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) ![]() | |||
Lamba ta ISO 3166-2 | CI-YM | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | yamoussoukro.district.ci |
TarihiGyara
An gina birnin Yamoussoukro a shekara ta 1983.