Open main menu

Wikipedia β


Jamhuriyar Nijar (ha)
Destmala Nijar Emblem of Nijar
Mintiqa Nijar
Yaren kasa Hausa, Zarma, Fulfulde, Tamasheq, Larabci, da sauransu
baban birni Niamey
shugaba Issoufou Mahamadou
firaminista Birgini Rafini
fadin kasa
 - % ruwa

1,267,000 km² |
.02%
yawan mutanen kasa
 - a gidayar(2013)
 - wurin zaman mutane

17 129 076
9,2/km²
Addini Musulunci Kudin da yake shiga kasa a kowace ( shekara)
 -

$11.82 billion
Kudin da kowane mutum yake samu a shekara
$900
Kudin kasa CFA frank
Banbanci lokaci +1 (UTC)
Rane +1 (UTC)
Samun 'yancin kasa daga Faransa 3 Augustus 1960,
Yadda ake kiran mutanen kasar 'yan Nijar
Lambar yanar gizo .ne
lambar wayar tarhon +227

Kasar Nijar tana daya daga cikin kasashan Afrika ta yamma. Tana makwabtaka da kasashe bakwai ( Nijeriya, Libya, Aljeriya, Mali, Burkina Faso, Benin, Cadi. Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan 12. Kuma tana da kabilu 8. Su ne: Hausawa, Zabarmawa, Fulani, Bugaje, Barebari, Larabawa, Tubawa, da Gurmawa. Nijar ta na days daga cikin kasashen kungiyar tattalin arzikin kasahen yammacin Africa (CEDEAO).

Nijar ta samu 'yancin kan ta a shekarar 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa. Tana da arzikin ma'adani caking kasa kamar Zinariya, da Karfe, da Gawayi, da uranium da kuma Petur.

Al'Ummar NijarGyara